Akan mu - Nasara da ake son cinma da buri -

- Akan mu -

Shirin Cigaba na Mariya Tambuwal MTDI, shiri na Uwar gidan Gwamnan jihar sokoto Hajiya Mariya Tambuwal. Gidauniyar ta jajirce wajen gina alumma ta gari ta hanyar habbaka, bada gudunmuwa, kwarin gwiwa da cigaba mai alfanu akan canja dabi'u cikin jihar sokoto da najeriya ga ba daya. Gidauniyar ta guduri samun nasarar aniyar ta, musamman ta hanyar shigowa, janyo hankalin mutane da wayar da Kai da kuma sa kan mash yin dokoki da masu hannu a lamarin. Hajiya Mariya Aminu Waziri; wadda ta assasa shirin MTDI ta yadda da samun karin masu ilmi a mata a cikin alumma ba zai kawo cigaba ta bangaren farfado da tattalin arziki ba kawai amma zai kuma rage dabi'un da bana al-adar mu ba kamar yin aure ga yarinya mai karanci shekaru da kuma magance talauci. Ra'yin ta ya ta'allaka ne akan binciken masana na duniya musamma kamar su kungiyoyin duniya UN da UNICEF.

- Ilimi -

Shirin Cigaba na Mariya Tambuwal (MTDI) ya bada goyon baya wajen sa yara 'yan mata makarantu a fadin jihar. Wajen cinma wannan kuduri, MTDI ta hada gwamnatin jihar, kananan hukumomi, maikatun gwamnati da hukumomi, masu sa kai da masu hannu a lamarin domin samarwa da zakulo hanyar samun damar tallafi ga mata a cikin jihar. Wayan da suka anfana da shirin zasu cigaba da alakanta kansu da sunan MTDI. Ita MTDI ta fidda tsarin samar da ilimi, abubuwan aikin kamar littafan karatu, kayan rubutu da takalman makaranta ga masu karatu tun daga farkon shekarar karatu.

- Kiwon lafiya -

Ita MTDI ta kirkiro da yekuwar wayar da kai,da goyon baya akai-akai ga mata masu juna biyu domin tabbatar da sun halarci wuraren kiyon lafiya lokaci zuwa lokaci domin yin awo lokacin juna biyun. Haka zaliki masu juna biyun ana wayar musu da kai akan hadarorin awo marar inganci kamar sarkakiya kafin da bayan haihuwa. MTDI ta bada gudumuwa wajen samar da akwatonan magani ga mata juna biyu. MTDI na kokari wajen biyan kudin maganin marar sa lafiya da basu da karfin biya a cikin jihar. A shekarun da suka gabata MTDI tayi kokarin kirkiro da yekuwar wayar da kai akan VVF, kansar nono, cin abinci mai gina jiki, shayarwa, ciwon kajamau HIV, da sauran su. MTDI ta kuma ilmantar da matan karkara akan mahinmancin tsafta, shan tsaftatun ruwa, magance cetur ciwon tsaro, allurar shan-inna,tsaftace muhalli, wayar da kai akan kiwon lafiya akan cutuka da cutar dan sankarau.

- System Strengthening/Awareness Campaign -

Babban hanyar to kowace irin nasarar shirin hulda shine wayar da kai. A cikin MTDI, muna kirkiro yekuwar wayar da kai ta hanyar jaridu da kuma kafar sadarwar zamani. Tsarin wayar da kanmu, sun hada da wasan kwaikwayo, gajeren fin da tarun kara ma juna sani akan ilmantar da matan kauye akan bukatar tsafta, tsaftatun ruwan sha, magance cutar cizon sauro,rigakafi, tsaftar muhalli da kuma kiwon lafiya. MTDI ta samu nasarar ta hanyar tallafi.

- Women and Youth Empowerment -

Mariya Tambuwal Development Initiative (MTDI) has been involved in regular interactions with Parents and the community leaders to ensure that the pupils don’t drop out of School. The society does play an important role in shaping a child’s future, educating the girls should not just involve the students alone but it should include their immediate families and the communities that they are part of. Therefore, counseling and sensitizing the community on gender issues will form an important part of the foundation’s activities. MTDI has gone far already in empowering women (especially widows) through the provision of training and skills acquisition in Tailoring, Cloth Dyeing, Weaving, Secretariat Studies, ICT, Knitting, Pepper and Corn Grinding and other small scale activities that will make them self-reliant and support their families.

- Research and Development -

MTDI has set up modalities in establishing a unit that will be dedicated to identifying the challenges being faced by women and children in the state and how to reduce or eliminate them. The research unit comprises of professionals, doctors and nurses, midwiferies, academicians, and village representatives. Their schedule is to summarize the continuous problems relating to Health care faced by women and children in other to come up with a solution that will bring an end to such issues.