Gunkiyar cigaba na Mariya Tambuwal

Gidauniyar MTDI an kafa ta ne domin tallafawa mata, yara da marasa gata a cikin al’umma domin inganta rayuwar su ta hanyar kiwon lafiya, samar da ingantaccen ilimi, tallafin aikin noma da kuma sauran hanyoyin kawo sauyi da walwala a cikin al’umma.

Karin bayani
Abin da mukeyi Abin da muka sa gaba da abin da muke son samu
Kawo karshen almajirci Ayukkan MTDI akan almajirci ya ta'allaka ne akan kawo karshen almajirci da sauran cin zarafin hakkokin kananan yara wadan shine asalin rashin tsaro a arewacin najeriya da kasa baki daya. Shirin ilimin almajirci abu ne dake jawo hankula a bangarori da dama ba a arewacin najeriya ba kadai har wani bangare na kudancin kasar.
Tallafawa mata Alumma na da mahinmiyar rawar takawa wajen daidaita rayuwar yaro, ilmantar the 'ya'ya mata ba aikin dalibbai bane kawai saidai yana bukatar sa hannun iyalai da kuma alumma dake tare da su. Dan haka shawara da wayar da kan alumma akan al-amarin jinsi na da mahinmanci akan asalin lamarin.
Yekuwar wayar da kai Ita MTDI ta na yawaita kirkiro da gangamin wayar da kai, da goyon bayan mata masu juna biyu domin tabbatar da cewa suna halartar asibitoci domin yin awo a lokacin juna biyun yadda ya kamata. Tare da kuma ilmantar da masu juna biyun akan hadarin dake tattare da rashin samun ingantaccen kulawa ta asibiti, kamar rudani kafin da kuma bayan haihuwar.
Haduwa tare da tauraruwar da ta kirkiro da shirin

Mai girma. Mariya Aminu Waziri Tambuwal

Wadda ta kirkiro da shirin na da babban ra'ayi wajen cigaban jin dadin da walwala domin samun hazikan alumma mai zaune lafiya. Ta hanyar MTDI, tuni ta fara samar da bagire inda 'Yan najeriya masu bukata samun damar ingantaccen ilimi kyauta ta hanyar tallafi, kulawar lafiya da kuma sauran abubuwan bukatu na yau da kullum. Karanta sauran karin bayani
Tarukka - Kada bari a baka labarin tarukkan mu na gaba -
July 25th

Media Literacy & Capacity Building on Film Classification

Media Literacy & Capacity Building on Film Classification and Youth Empowerment.

Jan 14th

Shirin kai karshen almajirci a najeriya

Shirin MTDI wanda ya maida hankali wajen magance da kawo war karshen barace-baracen almajirai da sauran cin zarafin hakkin yarara.

April 5th

Najeriya ta goyi bayan kai karshen cutar kansa

Najeriya mai addinai, yaruka da kabilu na bukatar hadin kai tare da goyon baya domin ganin karshen wannan cutar ta kansa da ta ji ma.

May 25th

Kungiyar cigaba ta Mariya Tambuwal ta na gudanar da bukukuwan ranar yara a jihar Sokoto

Taken: habbaka baiwar yaran najeriya

Aug 24th

MTDI da UNFPA sun hada kai wajen farfado da samun dama da anfani da kiyon lafiyar yara(MCH) yadda ya kamata.

MTDI da UNFPA sun hada kai wajen farfado da samun dama da anfani da kiyon lafiyar yara(MCH) yadda ya kamata.

Nov 20th

Taron yara mata na jihar sokoto

Taron yara mata na jihar sokoto.

Yan Kungiya Haduwa da kwararron mutane dake jan ragamar MTDI
Zainab Dogondagi Mai kula da shirin akan ilimi da wayar da kai
Najib Aminu Waziri Babban darekta
Dr. Lawal Bello (PhD) Maitamakin babba darekta manajan huldanya
AbdulQahar Abdullahi Manajan watsa labarai
Kabiru Aliyu Mashawarci akan kere-kere
Fatima Khalid Mai kula da shirin akan mata da matasa